
Barka Da Shigowa!
GidanHausa.Com babban shafin Intanet ne a harshen Hausa, irinsa na farko da aka qirqira wanda ya qunshi: Nishaxantarwa, Zumunta, Sadarwa, Tarihi, Ilimantarwa, Faxakarwa da dai sauransu. Wannan shafi zai zamo wani gida ne na al’ummar Hausawa da masu sha’awar wannan harshe na Hausa mai ximbin daraja da albarka, inda zaku iya samun duk wani abu da ya danganchi Hausa da al’adun Hausawa.
Kada fa ku manta Hausawa na chewa ‘’kowa ya bar gida…’’ Haka kuma ana cewa “HAUSA RIGAR SILIKI”.
